A jawabinsa Shettima yace Najeriya da Sweden na da dadadden tarihin yin hadin gwiwa, musamman a fannonin kasuwanci da fasaha ...
Babban hafsan sojin kasar Ghana, Manjo Janar Bismarck Kwasi Onwona, ya gargadi sojojin kasar Ghana da su kaucewa yaudarar ...
Ministan Tsaron Najeriya, Badaru Abubakar, ne ya bayyana hakan a jiya Alhamis lokacin da ya kaiwa gwamnan jihar Kaduna, ...
A cewar masanin tsaro, Rabiu Ladodo kamata ya yi a yi wa jami'an tsaro adalci domin ba duk bindigar da ke hanun dan ta'adda ...
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne kan martani kan maganar cin 'yancin gashin kan kananan hukumomi a ...
Kungiyoyin farar hula da masana sun yi suka ga wannan yarjejeniyar kasuwanci, inda suka ce za ta kasance nasara ga wadannan ...
Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare ...